Kunun Tapioca
Tapioca dai wani garine da akafi samunshi bangaren cotonou dasu niger ana samu a katsina also nd its very delicious nd easy to make
Ingredients
- Tapioca
- Ruwa
- Sugar
- Madara na gari kona ruwa
Steps
Da farko xaki dauko tukunyanki kixuba ruwa daidai yadda kike buqatan yawanshi saiki daura kan wuta ya tausa
Idan yatafasa saiki dauki garin tapioca dinki kina xubawa kina juyawa har yai haske yadahu yadan narke saiki sauke
Kizuba sugar da madara yadda kike buqata saiki xuba a cup asha dadi lafia
Source: Read Full Article